Manta masoyi

Source : Ga Abubuwan Bukatazaki Gyara Kwalban Saiki Raba Shi Biyu Kisa Rabi A Roba Saiki Yayyafa Ruwaisaiki Kawo Fresh Quick Dinki Ki Barbada Akai Sai Kiyi Mix...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 24, 2026

Step:

  1. Ga abubuwan bukata

    Manta masoyimatakin girki1 hoto
  2. Zaki gyara kwalban saiki raba shi biyu, kisa rabi a roba, saiki yayyafa ruwai

    Manta masoyimatakin girki2 hoto
  3. Saiki kawo fresh quick dinki ki barbada akai

    Manta masoyimatakin girki3 hoto Manta masoyimatakin girki3 hoto
  4. Sai kiyi mixing dinshi, to haka zakiyiwa dayar kalar shima

    Manta masoyimatakin girki4 hoto
  5. Bayan kin gama saiki juye a faranti kisa a rana ya bushe,

    Manta masoyimatakin girki5 hoto Manta masoyimatakin girki5 hoto
  6. In kinaso zaki Iya kullawa a Leda ki sayar

    Manta masoyimatakin girki6 hoto Manta masoyimatakin girki6 hoto

Ingredients

  1. Kwalba rabin mudu
  2. 2 Tiyara ko fresh quick kala
  3. Ruwa

Related Recipes

Soyayyen alanyahu da kwai

Soyayyen alanyahu da kwai

My minced meat sauce

My minced meat sauce

Faten tsakin masara

Faten tsakin masara

Garau garau

Garau garau

Awara

Awara

Special awara

Special awara

Soyayyiyar indomie da kwai

Soyayyiyar indomie da kwai

Salad

Salad