Tart din dambun nama

Source : Ga Abubuwan Da Muke Bukata Na Sami Dankali Na Dafa Na Cire Bayan Sannan Na Yayyanka Shi Kanana Sai Na Zuba A Abu Me Tsafta Na Marmasashi Sannan Na Yay...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 26, 2026

Step:

  1. Ga abubuwan da muke bukata.

    Tart din dambun namamatakin girki1 hoto
  2. Na sami dankali na dafa na cire bayan sannan na yayyanka shi kanana, sai na zuba a abu me tsafta na marmasashi.

    Tart din dambun namamatakin girki2 hoto Tart din dambun namamatakin girki2 hoto
  3. Sannan na yayyanka albasa slice sosai akai

    Tart din dambun namamatakin girki3 hoto
  4. Sai na kawo kwai na fasa akai na juya.

    Tart din dambun namamatakin girki4 hoto
  5. Sai na kawo curry, spice da magi kadan na zuba akai na jujjuya

    Tart din dambun namamatakin girki5 hoto
  6. Bayan nan sai na zuba dambun nama, corn flour da parsley akai.

    Tart din dambun namamatakin girki6 hoto Tart din dambun namamatakin girki6 hoto Tart din dambun namamatakin girki6 hoto
  7. Sai na jujjuya ya hade jikinta ya yi kauri daidai misali. Sannan na dauko gwangwanin gashin cake na shafa butter sai na dunga zuba hadin a ciki

    Tart din dambun namamatakin girki7 hoto
  8. Bayan nan sai na dunga daddanawa yanda zai zauna kamar yanda yake a hoto

    Tart din dambun namamatakin girki8 hoto
  9. Bayan nan sai na kunna oven minuna 5 sai na jera gwangwanayen akan abin gashin.

    Tart din dambun namamatakin girki9 hoto
  10. Narufe na barshi ya gasu na Tsohon mintuna 20. Idan ya gasu za a ji kamshi na musamman ya a tashi. Sai a ciroshi

    Tart din dambun namamatakin girki10 hoto
  11. A barshi ya sha iska sannan A hankali cikin nutsuwa sai a dunga cirowa daga jikin gwangwanin. Sai a ci shi a side dish ko a saka a cikin bread ko Burger ko hakanan ma.

    Tart din dambun namamatakin girki11 hoto Tart din dambun namamatakin girki11 hoto
  12. Tart din dambun namamatakin girki12 hoto
  13. Tart din dambun namamatakin girki13 hoto
  14. Tart din dambun namamatakin girki14 hoto
  15. Tart din dambun namamatakin girki15 hoto

Ingredients

  1. 1 Dambun nama Kofi
  2. Albasa rabi
  3. 2 Karas guda
  4. 1 Kwai
  5. 1 Tumatir karami
  6. Dafaffan dankali guda 1 babba
  7. cokali Kori Rabin karamin
  8. cokali Spices Rabin karamin
  9. cokali Corn flour Rabin
  10. Ganyen parsley
  11. Butter domin shafawa
  12. Gwangwanin yin cake

Related Recipes

Kayan lambu

Kayan lambu

Dublan/diblan me kwakwa

Dublan/diblan me kwakwa

Dankali doya da farfesun kayan ciki

Dankali doya da farfesun kayan ciki

Potato lollipop dankali me samfurin lollipop

Potato lollipop dankali me samfurin lollipop

Better leaf stew

Better leaf stew

Peanut burger 2

Peanut burger 2

Cake me kwakwa

Cake me kwakwa

Cabbage roll

Cabbage roll