Lemon tsamiya

Source : Zaa Sami Tsamiya Mai Kyau A Wanketa Sai A Saka Kaninfari Citta A Tafasa Tukunna Idan Ya Huce Sai A Tace Ruwan A Saka Flavour Na Tsamiya A Gauraya Sannan...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 26, 2026

Step:

  1. Zaa sami tsamiya mai kyau a wanketa sai a saka kaninfari citta a tafasa tukunna.

  2. Idan ya huce sai a tace ruwan a saka flavour na tsamiya a gauraya sannan a sa a fridge yayi sanyi sai asha.


Ingredients

  1. Tsamiya
  2. Sugar
  3. Flavour
  4. Kaninfari
  5. Citta
  6. Flavour na tsamiya

Related Recipes

Meat rolls

Meat rolls

Lemon cucumber da danyar citta

Lemon cucumber da danyar citta

Tigernut juice

Tigernut juice

Fried spaghetti

Fried spaghetti

Fried tofu with dried pepper

Fried tofu with dried pepper

Fried tofu with egg

Fried tofu with egg

Lemon abarba da kwakwa

Lemon abarba da kwakwa

Ginger juice

Ginger juice