Peanut Burger

Source : A Gyara Gyada A Tsince Dattin A Tabbatar Ya Fita A Cire Wadanda Suka Bare Da Kuma Kananan Ya Zama Gyadar Guda Ce Me Kyau Kuma A Fasa Kwai A Roba A Saka...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 19, 2026

Step:

  1. A gyara gyada a tsince dattin a tabbatar ya fita, a cire wadanda suka bare da kuma kananan ya zama gyadar guda ce me kyau kuma.

  2. A FASA kwai a roba a saka sukari, madara, Baking powder da Dan gishiri a juya sosai har ya hade, a saka filebo ma a juya sai a ajiye a gefe

  3. A sami babbar roba sosai ko Nace baho a juye gyadar a ciki, sai a Dan zuba hadin kwan a juya Idan koina yaji sai a barbada fulawa aita juyawa da robar ana yi ana rarraba wanda ya hade.

  4. Haka za a maimaita har sai anga gyadar ta rufe babu alamar ana ganin gyadar.

  5. Sannan a dora mai akan wuta Idan ya fara zafi sai a kwashe albasar a dunga zuba gyadar ana soyawa ana jujjuyawa don koina ya zama kala daya.

  6. Idan ta soyu sai a kwashe a kwalanda a barta ta tsane. A barta ta sha iska tafi dadi.

    Peanut Burger recipe step 6 photo
  7. An kammala.

    Peanut Burger recipe step 7 photo

Ingredients

  1. Gyadar miya Kofi 1 da rabi
  2. Sukari Rabin kofi
  3. 4 Kwai guda
  4. Filebo karamin cokali 1
  5. Fulawa yanda zata isa
  6. Baking powder karamin cokali 1
  7. Gishiri Dan kadan
  8. Madara cokali 1
  9. Man suya

Related Recipes

Peanut Burger

Peanut Burger

Stuff potatoes

Stuff potatoes

Lemon Zobo me inibi Danyezobarodo

Lemon Zobo me inibi Danyezobarodo

Almond sauce

Almond sauce

Yam nest

Yam nest

Faten tsakin shinkafa me dankalin Hausa

Faten tsakin shinkafa me dankalin Hausa

Dan-tamatsitsi

Dan-tamatsitsi

Spicy PS fried egg

Spicy PS fried egg