Source : Ki Samu Dafaffen Zogalanki Ki Gyara Shi Ki Wanke Ki Saka A Kwano Ki Yanka Cocumber Dinki Ki Ajiye A Kwanoki Daka Kuli Kulinki Da Sinadarin Dandano Da Ka...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Bint Galadima
at : July 25, 2026
Step:
Ki samu dafaffen zogalanki ki gyara Shi ki wanke ki saka a kwano ki yanka cocumber dinki ki ajiye a kwano
Ki daka kuli kulinki da sinadarin dandano da Kayan kamshi ki juye a kwano ki saka sugar kadan sai ki zuba ruwa akai ki kwaba Shi da kauri sai ki saka zogalanki da cocumber akae ki juya Shi sosai idan ya hade sae ki kawo garin kuki kuli ki qara zubawa akai ki juya Shi sosai