Source : Da Farko Zaki Wanke Shinkafan Tuwo Ki Rege Shi Sai Ki Kai Amarkado Idan An Markado Sai Ki Debi Kadan Ki Dama Shi Kaman Kamusai Ki Hada Kullin Da Markad...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
at : December 18, 2025
Step:
Da farko zaki wanke shinkafan tuwo ki rege shi sai ki kai amarkado, idan an markado sai ki debi kadan ki dama shi kaman kamu
Sai ki hada kullin da markadadden
Ki saka yeast da da sugar ki bar shi ya tashi, idan ya tashi sai ki saka baking powder kadan da gishiri
Sai ki zuba a non stick pan ki gasa shi a low heat