Source : Ki Fere Dankalin Kiyi Slizing Into Chips Ki Ajiye A Gefe Ki Gyara Kayan Miya Ki Jajjaga Ki Wanke Hanta Ki Yanka Dogo Dogo Ki Tafasa Shi Ki Soya Sama Sam...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
at : December 11, 2025
Step:
Ki fere dankalin kiyi slizing into chips ki ajiye a gefe,ki gyara kayan miya ki jajjaga,ki wanke hanta ki yanka dogo dogo ki tafasa shi ki soya sama sama,
Ki yanka carrot,green beans,da green pepper dogo dogo ki daura beans da carrot a wuta Ya dan tafasa amma kar ya nune
Ki soya dankali,idan kingama sai ki daura mai a wuta ki zuba jajjagen kayan miya ki soya shi sai ki zuba maggi curry da spices idan ya soyu sai ki zuba soyayyen dankalin ki da hantan nan da kika soya da boiled carrot and green beans,ki mixing sosai sai kisaka green pepper idan ya turara sai ki sauqe shi.That all