Source : Da Farko Na Gyara Zogale Na Na Wanke Na Daura A Wuta Ya Nuna Na Juye A Colander Na Matse Shi Na Cire Ruwan Da Ke Jikin Shi Na Juye A Kwano Na Zuba Yan...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
at : February 3, 2026
Step:
Da farko na gyara zogale na, na wanke na daura a wuta ya nuna na juye a colander na matse shi na cire ruwan da ke jikin shi..
Na juye a kwano na zuba yankakken albasa, da tomatoes da kuli na zuba mai na gauraya shi da Maggi