Gasashshen dankali

Source : Zaki Fira Dankalinki Ki Yankashi Da Dan Girma A Kwancesai Kisa Masa Mai Da Gishiri Curry Tafarnuwa Cittasaiki Mutsa Shisai Ki Yanka Ja Da Kuran Tattasa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 24, 2026

Step:

  1. Zaki fira dankalinki ki yankashi da dan girma a kwance

  2. Sai kisa masa mai da gishiri, curry,tafarnuwa,citta
    Saiki mutsa shi

  3. Sai ki yanka ja da kuran tattasai Dinki kiyi acikin dankalin sai ki gasa shi har sai kinji cikin ya dahu
    Shknn agwada lfy

    Gasashshen dankalimatakin girki3 hoto

Ingredients

  1. Dankalin Turawa
  2. man kwakwa zaki iya amfani da kowanne
  3. Jishiri
  4. Tafarnuwa
  5. Citta
  6. Kuran tattasai
  7. Jan tattasai

Related Recipes

My special steaming

My special steaming

Chicken Pie

Chicken Pie

Icing cream

Icing cream

Kusan samonbita

Kusan samonbita

Eggless pancake

Eggless pancake

Tuwun simo

Tuwun simo

Multi color cake

Multi color cake

Kosai acikin buredi

Kosai acikin buredi