Source : Zaki Kasa Kwai A Kan Garin Ki Acikin Balander Kisa Duka Kayanki Aciki Ki Markadesai Yayi Laushe Sosai Saiki Sa Mai Yayi Zafe Ki Soya Shi Markadawan Shin...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Sumy's delicious
at : April 4, 2026
Step:
Zaki kasa kwai a kan garin ki acikin balander kisa duka kayanki aciki ki markade
Sai yayi laushe sosai saiki sa mai yayi zafe ki soya,shi markadawan shine a matsayin bugashi