Sai kisa mai kadan a kasko kamar yanda ake soya kwai sai ki dan debo kullinki kadan ki zuba kamar cokali daya saiki rufe kwaskon ki sannan wuta kadan Idan saman ya dahu sai ki juya shi Idan ya soyu shikenan sai saiki shi a tsakiyyan buredinki aci lafiya