Da farko ki samu bowl ki zuba madaranki meh dan dumi seh ki zuba sugar chokali daya da yeast ki juya ki barshi kamar minti 5 ko 10 ya taso. Ki samu roba meh fadi ki zuba flour da sauran sugar, seh ki zuba gishiri,mai ko butter, kwai, vanilla.seh ki zuba hadin yeast ki kwaba sosai ya hade jikin shi.seh ki rufe ki sa a waje meh dumi ya tashi.