Source : Ki Yanka Kifi Ki Wanke Sannan Ki Soya Ki Jajjaga Albasa Tattasai Ataruhu Da Tafarnuwa Saiki Soyasu Sama Sama Kisa Kayan Kamshi Da Kayan Dandano San...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : August 5, 2026
Step:
Ki yanka kifi, ki wanke sannan ki soya.
Ki jajjaga albasa, tattasai, ataruhu da tafarnuwa. Saiki soyasu sama sama, kisa kayan kamshi da kayan dandano sannan kisa ruwa kadan idan ya tafaso saiki zuba kifi ki barshi ya rurara zuwa wani lokaci