Dan wake with salad

Source : Ki Zuba Flour Garin Alkama Kuka Saiki Juyasu Sosai Sannan Ki Kawo Ruwan Kanwa Ki Zuba Akai Saiki Kwaba Sosai Saiki Tafasa Ruwa Kina Saka Kullun Cikin ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 8, 2025

Step:

  1. Ki zuba flour, garin alkama, kuka saiki juyasu sosai sannan ki kawo ruwan kanwa ki zuba akai saiki kwaba sosai.

  2. Saiki tafasa ruwa kina saka kullun cikin ruwan harki gama. Ki barshi ya dahu zuwa 2mins saiki wankeshi da ruwan sanyi

  3. Idan kin wanke saiki dibi wanda zakici ki zuba yaji, mai, maggi, salad, tomato and boiled egg


Ingredients

  1. Flour
  2. Wheat
  3. Patash(kanwa)
  4. Kuka
  5. Oil
  6. Yajin barkono
  7. Tomatoes
  8. Boiled egg

Related Recipes

Jerk Chicken Tray Bake

Jerk Chicken Tray Bake

Chicken Cheese Bread

Chicken Cheese Bread

Fried yam with meat dodo

Fried yam with meat dodo

Sahi Paneer

Sahi Paneer

Russian Kabab Baked

Russian Kabab Baked

Creamy Chicken Creole

Creamy Chicken Creole

Tomato cheese sandwich

Tomato cheese sandwich

Buttery Nagauri Dal With Zeera Rice

Buttery Nagauri Dal With Zeera Rice