Source : Ga Abubuwan Da Muke Bukatazaki Tace Ruwan Tsamiya Ki Zuba A Tukunya Saiki Kawo Sukari Ki Zuba Ki Juya Ki Barshi Ya Tafasa Har Sai Kinga Yayi Kauri Saiki...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by zhalphart kitchen
at : September 13, 2026
Step:
Ga abubuwan da muke bukata
Zaki tace ruwan tsamiya ki zuba a tukunya saiki kawo sukari ki zuba ki juya
Ki barshi ya tafasa har sai kinga yayi kauri saiki zuba vanilla flavour ki juya ki kawo nikakkiyar gyadarki ki juye aciki
Saiki ki dinga tukawa har sai ya hade jikinta
Ki samu leda me kyau ki zuba mai akai saiki juye ki kawo rolling pin ki murza har Yayi fadi
Bayan kin murza ki samu cookies cutter ki fitar da zane me kyau