Cincin mai madara

Source : Zaki Hada Ingredients Dinki Duka Ki Murza Sosai Sai Komai Ya Hade Saikisa Ruwa Kadan Kadan Kina Kwabawa Sai Ya Zama Kwabin Cincinsaiki Aje Yayi Minti 1...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 16, 2026

Step:

  1. Zaki hada ingredients dinki duka ki murza sosai sai komai ya hade, saikisa ruwa kadan kadan kina kwabawa sai ya zama kwabin cincin

  2. Saiki aje yayi minti 10 saiki kara murzashi saiki diba ki murza a hannunki kisa sizos ki rika yayyankawa

  3. Haka zakiyi harki gama saiki dora mai a wuta inyayi zafi saiki soya shikenan........... Enjoy

    Cincin mai madaramatakin girki3 hoto Cincin mai madaramatakin girki3 hoto

Ingredients

  1. 2 Fulawa kofi
  2. Suga chokali 3
  3. Madara chokali 3
  4. Mangyada
  5. Baking powder karamin chokali 1
  6. Butter chokali 1

Related Recipes

Avocado fish and egg sandwich

Avocado fish and egg sandwich

Gurasa bandashe

Gurasa bandashe

Ayaba mai chocolate

Ayaba mai chocolate

2 color semo masa with miyan egushi

2 color semo masa with miyan egushi

Indomie

Indomie

Vanilla and red velvet Cake

Vanilla and red velvet Cake

Tuwon shinkafa da Miyar agushi

Tuwon shinkafa da Miyar agushi

Zobo recipe 2

Zobo recipe 2