Zaa dora wata tukunyar a wuta tare da manja isasshe a yanka albasa idan ya soyu sai a zuba dafaffan kayan miya sai gauraya a zuba maggi garin tafarnuwa sai a kawo kifin a tsoma ciki a rage wuta sosai a barshi ya yi sannan a sauke.zaa iya cin miyar da shinkafa kuskus doya taliya da sauransu.