Soyayyen alanyahu da kwai

Source : Ki Yanka Alanyahu Ki Wanke Ki Tafasa Saiki Tace Ki Aje Gefeki Fasa Kwai Kisa Albasa Da Tarugu Da Tattasai Kisa Maggi Da Curry Ki Kadasaiki Sa Alanyahu...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 25, 2026

Step:

  1. Ki yanka alanyahu ki wanke ki tafasa, saiki tace ki aje gefe

  2. Ki fasa kwai kisa albasa da tarugu da tattasai, kisa maggi da curry ki kada

  3. Saiki sa alanyahu ciki ki juya sosai komai ya hade jikinshi

  4. Ki dora mai a wuta idan yayi zafi kisa hadinki ciki kiyita juyawa sai ya soyu saiki sauke aci dadi lafiya


Ingredients

  1. Alanyahu
  2. 2 Kwai
  3. 1 Maggi
  4. Jajjagaggen tarugu da tattasai
  5. Albasa rabi
  6. Mai
  7. Curry

Related Recipes

Delicious jollop rice

Delicious jollop rice

Pancake

Pancake

Kwadon shinkafa da zogala

Kwadon shinkafa da zogala

Potato with fried egg

Potato with fried egg

Carrot rice and stew with cabbage and tomatoes

Carrot rice and stew with cabbage and tomatoes

Yellow fried rice

Yellow fried rice

Spaghetti with mai da yaji

Spaghetti with mai da yaji

Sesames cake

Sesames cake