Shinkafa me kayan lambu

Source : A Wanke Tukunya Sai A Zuba Ruwa A Rufe Sannan A Dora A Kan Wuta A Wanke Kayan Lambun Da Ruwan Gishiri A Yanka Dogon Wake Karas A Kankare Bayan Sannan ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 30, 2026

Step:

  1. A wanke tukunya sai a zuba ruwa a rufe sannan a Dora a kan wuta.

  2. A wanke kayan lambun da ruwan gishiri, a yanka dogon wake, karas a kankare bayan sannan a yayyanka shi shima a hade guri daya da sauran a ajiye a gefe.

  3. A zuba gishiri cokali 1 a shinkafa sannan a zuba ruwa a wanketa tass. (Amfanin wankewa da gishiri yana fitar da starch sannan yana sawa tayi wara wara Idan an dafa)

  4. Idan ruwan ya tafasa sai a zuba shinkafar a ciki a juya a rufe

  5. A kula Idan shinkafar tayi tafasa 2 sai a kawo kayan lambun a zuba akai su karasa dahuwa tare. Idan ta dahu sai a zuba ruwa a wanke a tace sannan a maidata kan wuta ta turaru na minti 5 sai a sauke

  6. A zuba a mazubi aci da kowacce miyar da ake bukata.

    Shinkafa me kayan lambumatakin girki6 hoto

Ingredients

  1. 4 Shinkafa Kofi
  2. 1 Dogon wake Kofi
  3. 1 Mulmulallen wake Kofi
  4. 1 1/2 Karas Kofi
  5. Gishiri cokali 1
  6. Ruwan dahuwa

Related Recipes

Yam nest

Yam nest

Lemon tsamiya danyar citta da lemon zaki

Lemon tsamiya danyar citta da lemon zaki

Bread crumb akara

Bread crumb akara

Kwadon yakuwa

Kwadon yakuwa

Burodi me kwakwa

Burodi me kwakwa

Tayota/hikima

Tayota/hikima

Simple doughnuts

Simple doughnuts

Faten tsakin shinkafa me dankalin Hausa

Faten tsakin shinkafa me dankalin Hausa