Source : Da Farko Ki Zuba Mai A Tukunya Sai Ki Zuba Albasa Kadan Idan Ta Dan Soyu Sai Ki Zuba Citta Da Tafarnuwa Ki Dan Soya Sai Ki Zuba Kayan Miyanki Ki Barshi ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by mhhadejia
at : April 29, 2026
Step:
Da farko ki zuba mai a tukunya sai ki zuba albasa kadan idan ta dan soyu sai ki zuba citta da tafarnuwa ki dan soya sai ki zuba kayan miyanki ki barshi ya dan soyu.
Sai ki zuba dandano da kayan kanshi da gishiri yadda kike bukata.sai ki zuba ruwa yadda zai dafa miki makaroninki ki barshi ya tafaso
Idan ya tafaso sai ki zuba macaroni.idan ta kusa dahuwa ki zuba karas da albasa.idan ruwan bai isa ba sai ki kara kadan idan yana bukatar karin dandano sai ki kara ki barshi ya karasa dahuwa.