Mandula

Source : Da Farko Zaki Samu Tukunya Sai Ki Zuba Condensed Milk Dinki A Wuta Madai Dai Ci Idan Ya Tafaso Sai Ki Zuba Flabour Ki Rika Zuba Madarar Garin Kadan Kada...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 14, 2026

Step:

  1. Da farko zaki samu tukunya sai ki zuba condensed milk dinki a wuta madai dai ci,idan ya tafaso sai ki zuba flabour ki rika zuba madarar garin kadan kadan kina tukawa har yayi kaurin da kikeso.

    Mandulamatakin girki1 hoto
  2. Idan yayi kauri sai ki samu leda ki shafa mata mai sai ki juye hadin akai.ki raba gida uku amma daya yafi yawa sai ki rufe da leda ki dauki daya ki samasa kalar da kikeso ki murza shi sosai har ya hade jikinsa,ki sake daukan wani ki samasa kala.shi kuma mai yawan haka zaki barshi,sai ki raba shi gida biyu ki murza yayi tsawo kamar igiya.sai ki dakko mai kalar shima ki murzashi suyi tsawo daya sai ki jerasu tare ki kara murzawa su hade sai ki yanka yadda kike so.shima daya kalar hadin haka zakiyi

    Mandulamatakin girki2 hoto Mandulamatakin girki2 hoto Mandulamatakin girki2 hoto

Ingredients

  1. 1 Condensed milk kofi
  2. Madara ta gari kofi daya da rabi
  3. Flavour
  4. Kala

Related Recipes

Sinasir

Sinasir

Spicy sausage samosa rolls

Spicy sausage samosa rolls

Home made golden syrup

Home made golden syrup

Healthy sugar free Granola

Healthy sugar free Granola

Kosai da kunun gyada

Kosai da kunun gyada

Net crepes roti jala

Net crepes roti jala

Peppered puff puff

Peppered puff puff

Tsala

Tsala