Faten wake

Source : Ki Wanke Wake Sai Ki Zuba Ruwa Ya Sha Kanshi Ki Sa Albasa Da Kanwa Kadan Kibarshi Ya Dahu Yayi Laushiki Nika Kayan Miyanki Sai Ki Zuba Manja A Wata Tuku...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 9, 2025

Step:

  1. Ki wanke wake sai ki zuba ruwa ya sha kanshi ki sa albasa da kanwa kadan kibarshi ya dahu yayi laushi

  2. Ki nika kayan miyanki sai ki zuba manja a wata tukunyar ki zuba garlic da ginger sai ki zuba kayan miya ki soya

  3. Ki zuba kayan dandano da spices idan kayan miyanki ya soyu kuma waken yayi laushi sai ki juye kayan miyan cikin waken ki kara kayan dandano in da bukata ki barshi ya kara kamar minti goma sai ki sauke.kina iya sa alaiyaho in kina so.

  4. Ana iya ci da plantain ko gari ko bread.


Ingredients

  1. Wake
  2. Kayan miya(tattasai,tarugu,tumatir,albasa)
  3. Manja
  4. Nama ko kifi
  5. Kayan dandano
  6. Spices
  7. Garlic and ginger paste

Related Recipes

Buttermilk waffles

Buttermilk waffles

Parpesun naman rago

Parpesun naman rago

Chicken pie

Chicken pie

Tuwon shinkafa da miyar agushi

Tuwon shinkafa da miyar agushi

Home made ginger and garlic paste

Home made ginger and garlic paste

Jollof rice with dried fish

Jollof rice with dried fish

Crunchy peanut cookies

Crunchy peanut cookies

Blue hawaii

Blue hawaii