Masa

Source : Ki Jika Shinkafa Zuwa Awa Uku Saiki Wanke A Nuka Ki Tafasa Shinkafa Rabin Kofi Saiki Wanke Ki Zubata Cikin Kullun Ki Zuba Siga Da Gishiri Kadan Ki Zu...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 5, 2026

Step:

  1. Ki jika shinkafa zuwa awa uku saiki wanke a nuka.

  2. Ki tafasa shinkafa Rabin Kofi saiki wanke ki zubata cikin kullun. Ki zuba siga, da gishiri kadan. Ki zuba yis da albasa sai a barshi ya tashi. Sannan a soya.


Ingredients

  1. 2 Shinkafan tuwo Kofi
  2. Gishiri
  3. Albasa
  4. Mai
  5. Siga
  6. Yis

Related Recipes

French toast

French toast

Moi moi

Moi moi

Fried potato and egg

Fried potato and egg

Spicy Healthy Haddock

Spicy Healthy Haddock

Banga soup

Banga soup

Fluted pumpkin leaves drink Ugu drink

Fluted pumpkin leaves drink Ugu drink

Banana nuruku

Banana nuruku

Bandashen gurasa

Bandashen gurasa