Source : Ki Fere Dankalinki Ki Rabashi Gida Biyu Saiki Wanke Kisa A Tukunya Saiki Zuba Ruwa Da Maggi And Salt Ki Tafasa Shi Idan Ya Dahu Saiki Tace Ruwan Ki Ba...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : December 30, 2025
Step:
Ki fere dankalinki ki rabashi gida biyu saiki wanke kisa a tukunya saiki zuba ruwa da maggi and salt. Ki tafasa shi, idan ya dahu saiki tace ruwan ki barshi yasha iska.
Ki fasa eggs saiki yanka albasa Kisa thyme sannan ki kada shi sosai.
Kisa mai yay zafi saiki na saka dankalin cikin kwai din kina soyawa.