Source : Zaki Turara Gurasa Kisa A Bowlkiyanka Cocumber Da Tomatoes Da Albasa Kanana Kanana Sai Ki Sa A Ciki Gurasasai Kisa Kuli Da Maggi Da Mangyada Da Yaji Sai...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 15, 2026
Step:
Zaki turara gurasa kisa a bowl
Kiyanka cocumber da tomatoes da albasa kanana kanana sai ki sa a ciki gurasa
Sai kisa kuli da maggi da mangyada da yaji sai ki juya shi