Cincin me laushi

Source : A Tankade Fulawa A Ajiye A Gefe A Sami Roba Me Tsafta A Zuba Sukari Kwai Da Butter Ayi Ta Juyawa Har Sai Sun Hade Jikin Su A Zuba Baking Powder Flavo...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 22, 2026

Step:

  1. A tankade fulawa a ajiye a gefe.

  2. A sami roba me tsafta a zuba sukari, kwai da butter, ayi ta juyawa har sai sun hade jikin su.

  3. A zuba baking powder, flavors, kwakwa da kantu a juya sosai, sannan a kawo fulawar a zuba ana juyawa har sai ya hade ya zama gari.

  4. A zuba ruwa da kadan kadan ana kwabawa har ya hade jikinsa, kkwabin Kar yayi tauri.

  5. Sannan a yayyanka fulawar a dunga murzawa ana yankawa.

  6. A Dora mai a kan wuta a yayyanka albasa Idan yayi zafi sai a dunga zuba cincin din a ciki da kadan kadan ana juyawa har ya soyu sai a kwashe.

    Cincin me laushimatakin girki6 hoto Cincin me laushimatakin girki6 hoto

Ingredients

  1. Fulawa Rabin kwano
  2. Butter Sima's leda 1 da cokali 3
  3. Baking powder babban cokali 1
  4. Sukari gwangwani 2
  5. Bushashiyar kwakwa cokali 4
  6. Kantu (ridi) cokali 2
  7. 2 Kwai manya guda
  8. 1 Flavor vanilla murfi
  9. 1 Flavor na kwakwa murfi
  10. Mai domin suya
  11. Albasa domin soya mai

Related Recipes

Whipping cream

Whipping cream

Dan-tamatsitsi

Dan-tamatsitsi

Potatoes patties

Potatoes patties

Cup cake

Cup cake

Steam moimoi Alala

Steam moimoi Alala

Lemon tsamiya danyar citta da lemon zaki

Lemon tsamiya danyar citta da lemon zaki

Ice cream a saukake

Ice cream a saukake

Gasashshen meat pie

Gasashshen meat pie