Source : Ki Zuba Ruwa Ya Tafasa Saiki Zuba Maggi Gishiri Da Albasa Sannan Ki Zuba Masar Kadan Kadan Amma Karki Barshi Yay Kauri Ki Barshi Yay Kauri Kuma Ya Nun...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : April 11, 2026
Step:
Ki zuba ruwa ya tafasa saiki zuba maggi, gishiri da albasa sannan ki zuba masar kadan kadan(amma karki barshi yay kauri).
Ki barshi yay kauri kuma ya nuna dan kanshi.
Ki soya manja da albasa.
Kiyi serving da manja da yajin barkono.
Ingredients
Garin masavita
Ajjino moto
Salt
Onion
Water
Palm oil
Yajin barkono
Related Recipes
Caribbean Sticky Ribs
Tomato soup
Special zobo
Taliya da miya
Rice pancake sinasir
Fried halloumi
Cut down on Mountain bowls cereal Meal prep for kids