Da farko za'a dafa zobo a saka baking powder dan kashe tsami, sai asaka tamarind abarshi ya tafasa sai a sauke a tace asa a fridge. Inyayi sanyi sai a dakko a saka watermelon juice, pineapple juice, ginger clove syrup, sprite, sugar syrup da vanilla flavor sai a jujjuya. Shikenan