Source : Ki Nuka Kayan Miyanki Da Citta Ki Zuba Nama Mai Albasa Kayan Dandano Da Kayan Kamshi A Tukunya Saiki Barshi Naman Ya Nuna Sannan Kisa Kayan Miyanki ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : February 2, 2026
Step:
Ki nuka kayan miyanki da citta.
Ki zuba nama, mai, albasa, kayan dandano da kayan kamshi a tukunya saiki barshi naman ya nuna sannan kisa kayan miyanki, ki barshi ya nuna idan Kinaso zaki iya kara kayan dandano.