Source : Zaki Jika Dates Dinki A Bowl Kmr Awa Uku Saiki Yanka Banana Kanana Ki Zuba A Blender Ki Cire Seed Din Date Din Ki Zuba Acikin Blender Saiki Zuba Madarar...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by zhalphart kitchen
at : May 24, 2026
Step:
Zaki jika dates dinki a bowl kmr awa uku saiki yanka banana kanana ki zuba a blender ki cire seed din date din ki zuba acikin blender saiki zuba madararki ki sa ruwa sanyi kadan sai kiyi blending har Yayi smooth kiyi serving a cup and enjoy