White spaghetti with Irish sauce

Source : Ki Tafasa Ruwa Kisa Salt Da Mai Sannan Kisa Spaghetti Ki Barta Ta Nuna Zuwa 5mins Saiki Zuba Mata Ruwan Sanyi Ki Tace Ki Kuma Maidata Ruwan Ya Tsane ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 11, 2026

Step:

  1. Ki tafasa ruwa kisa salt da mai sannan kisa spaghetti. Ki barta ta nuna zuwa 5mins. Saiki zuba mata ruwan sanyi ki tace. Ki kuma maidata ruwan ya tsane.

  2. Kiyi blending kayan miyanki, ki yanka albasa.

  3. Ki tafasa namanki da kayan maggi, bay leaves, ginger.

  4. Ki fere dankalinki ki mashi yankan suya saiki tafasashi da salt.

  5. Ki soya mai da albasa sama sama, saiki zuba kayan miyan ki barshi ya fara dahuwa sosai saiki zuba namanki, maggi, bay leaves, salt, onga and curry powder ki barshi yay ta dahuwa. Saiki zuba par boiled potatoes dinki ya nuna.

  6. Kiyi serving da boiled egg.

  7. Kiyi blending kayan miyanki, ki yanka albasa.

  8. Ki tafasa namanki da Mayan maggi, bay leaves, ginger.

  9. Ki fere dankalinki ki mashi yankan suya saiki tafasashi da salt.

  10. Ki soya mai da albasa sama sama, saiki zuba kayan miyan ki barshi ya fara dahuwa sosai saiki zuba namanki, maggi, bay leaves, salt, onga and curry powder ki barshi yay ta dahuwa. Saiki zuba par boiled potatoes dinki ya nuna.

  11. Kiyi serving da boiled egg.


Ingredients

  1. Spaghetti Irish potatoes
  2. Spaghetti Irish potatoes
  3. Pepper
  4. Pepper
  5. Scotch bonnet
  6. Scotch bonnet
  7. Beef
  8. Oil
  9. Maggi
  10. Garlic
  11. Salt
  12. Beef
  13. Tomatoes
  14. Maggi
  15. Onion
  16. Salt
  17. Boiled eggs
  18. Tomatoes
  19. Species
  20. Onion
  21. Boiled eggs
  22. Species

Related Recipes

Zobo Mai dadi

Zobo Mai dadi

Soft bread sticks

Soft bread sticks

Macaroni

Macaroni

Sinasir

Sinasir

Chili cheese fries

Chili cheese fries

Overnight Mango Quinoa Parfait

Overnight Mango Quinoa Parfait

Noodles in Canned Mackerel Tomato Sauce

Noodles in Canned Mackerel Tomato Sauce

Bratwurst and Coleslaw

Bratwurst and Coleslaw