Sinasir

Source : Ki Jiqa Shinkafar Masa Tsawon Awa 3 Ko Da Dare Zuwa Safe Idan Ta Jiqa Sai A Wanke A Hada Da Dafaffiyar Shinkafa Asa Yeast Da Albasa Da Danyar Citta A M...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 27, 2025

Step:

  1. Ki jiqa shinkafar Masa tsawon awa 3 ko da dare zuwa safe, idan ta jiqa Sai a wanke a hada da dafaffiyar shinkafa asa yeast da albasa da danyar citta a markada.

    Sinasirmatakin girki1 hoto Sinasirmatakin girki1 hoto
  2. Idan an markade yayi laushi sosai Sai aje wuri Mai dimi zuwa away 1 ko fiye, idan ya taso Sai asa baking powder da gishiri da sugar da kwai a motse ya hade. Sai a aza farantin Wanda bau kamawa a goga Mai kadan a zuba kullun a rufe wuta kadan, I Dan yayi hude hude shine ya gasu Sai a sauke asa wani har a Gama. Ba'a juyawa. Sai aci da kowace irin Miya akeso.

    Sinasirmatakin girki2 hoto Sinasirmatakin girki2 hoto

Ingredients

  1. Shinkafar Masa
  2. Dafaffiyar shinkafa
  3. Gishiri
  4. Yeast
  5. Citta
  6. Sukari kadan
  7. Kwai
  8. Mai kadan
  9. Albasa

Related Recipes

Shinkafa da wake

Shinkafa da wake

Red velvet cookies

Red velvet cookies

Chocolate Brownies

Chocolate Brownies

Egg muffins

Egg muffins

Milk bread

Milk bread

Spring rolls

Spring rolls

Ginger juice

Ginger juice

Nigeria map rice

Nigeria map rice