Source : Procedure_ki Wanke Zobon Ki Kisa A Tukunya Zuba Bawon Abarba Na A_na A Citta Da Kaninfari Saiki Zuba Ruwa Ki Barshi Ya Dahu Sosai Saiki Tace Ki Zuba Sug...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Maryam's Kitchen Cake Nd Small Chops
at : May 14, 2026
Step:
PROCEDURE _ki wanke zobon ki kisa a tukunya zuba bawon abarba,na'a_na'a citta da kaninfari saiki zuba ruwa ki barshi ya dahu sosai saiki tace ki zuba sugar kisa a jug kada ki kara ruwa ki goga cucumber ki tace ruwan ta aciki kisa a fridge yayi sanyi_