Soyayyar Taliya

Source : Zaa Daura Mai Kadan Akan Wuta A Zuba Taliyar Ayita Juyawa Har Sai Ta Canja Kala Zuwa Qasa-qasa Sai A Zuba Soyayin Jajjajen Tattasai Da Tarugu An Riga A...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 8, 2025

Step:

  1. Zaa daura Mai kadan akan wuta a zuba taliyar ayita juyawa har Sai ta canja kala zuwa qasa-qasa Sai a zuba soyayin jajjajen tattasai da tarugu (an Riga ansoyasu da Dan Mai da kayan miya) a zuba ruwa dai dai Wanda zai Isa a dafa taliyar asa karas da kayan dandano da qamshi a rufe

    Soyayyar Taliyamatakin girki1 hoto
  2. Idan ta kusa dahuwa Sai a zuba yankaken koren tattasai da Jan tattasai a rufe na minuta 2 Sai a kashe wuta a zuba yankaken kabeji a motse. A ci Dadi lafiya

    Soyayyar Taliyamatakin girki2 hoto Soyayyar Taliyamatakin girki2 hoto

Ingredients

  1. Taliya
  2. Mai
  3. Jajjajen tattasai da tarugu
  4. Koren tattasai
  5. Karas
  6. Kayan dandano da qamshi
  7. Gishiri

Related Recipes

Moi moi

Moi moi

Hadin kunun Yara

Hadin kunun Yara

African fish roll

African fish roll

Lettuce base Salad

Lettuce base Salad

Sinasir

Sinasir

Fried Spaghetti

Fried Spaghetti

Fried couscous with cabbage sauce

Fried couscous with cabbage sauce

Bread cone

Bread cone