Source : Ki Dafa Zobo Da Kanumfari Da Bayan Abarba Da Bayan Citta Da Kanwa Idan Zobo Ya Tafasa Sai Ki Tace Ki Aje Ya Huce Idan Ya Sha Iska Sai Ki Zuba Niqaqen ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Walies Kitchen N Small Chops
at : September 23, 2025
Step:
Ki dafa zobo da kanumfari da bayan abarba da bayan citta da kanwa.
Idan zobo ya tafasa sai ki tace ki aje ya huce, idan ya Sha iska sai ki zuba niqaqen (kankana, abarba, citta da ruwan lemu) ki juya sai kisa ruwan bayan abarba ki zuba dafaffen sugar keep saying qanqara da yanka cucumber. A Sha lhy
Ki niqa kankana da abarba, sai ki niqa citta duk ki tace ki aje a gefe. Bayan abarba shina ya yanka ki niqe sai ki tafasa ki tace(natural flavor).