Sandwich (Burodi me hadi)

Source : Ga Kayayyakin Hadin Nan A Wanke Salak Da Gishiri D Ruwa A Rabashi Gida 2 A Tsane A Kwalanda Idan Ya Tsane Sai A Juye A Abu A Dora Kaskon Suya A Zuba Ma...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 6, 2026

Step:

  1. Ga kayayyakin hadin nan.

    Sandwich (Burodi me hadi)matakin girki1 hoto
  2. A wanke salak da gishiri d ruwa a rabashi gida 2 a tsane a kwalanda, Idan ya tsane sai a juye a Abu.

  3. A Dora kaskon suya a zuba mai kadan sannan a kawo yankakkiyar albasa a zuba a saka magi da Dan ruwa Idan ta dahuwa ruwa ya hade da albasa sai a sauke a juya a kwano Idan ya sha iska sai a zuba cream salad da ketchup a juya.

    Sandwich (Burodi me hadi)matakin girki3 hoto
  4. A Dora abin suya a kan wuta a saka mai Idan yayi zafi a FASA kwai a kada a sa magi a soya, Idan ya fara soyuwa sai a zuba dambun nama ko na kaza a juya su hade sai a kwashe.

  5. A yayyanka burodi sai a dauko hadin albasannan a shafa akai, a jera tumatir da gurijin bature, sannan a jera ganyen salak, sannan a zuba hadin kwai da dambu. Sai a kawo yankakken burodi a rufa akai. Haka za ayi Tayi har a gama.

    Sandwich (Burodi me hadi)matakin girki5 hoto Sandwich (Burodi me hadi)matakin girki5 hoto Sandwich (Burodi me hadi)matakin girki5 hoto
  6. Sannan a saka a cikin faranta. Za a iya cinsa da lemo ko a sha da shayi musamman bunu...!!!

    Sandwich (Burodi me hadi)matakin girki6 hoto Sandwich (Burodi me hadi)matakin girki6 hoto

Ingredients

  1. Burodi
  2. Kwai
  3. Albasa
  4. Tumatir
  5. Gurijin bature
  6. Magi
  7. Dambun naman kaza
  8. Mai
  9. Ketchup
  10. Salad cream
  11. Ganyen Salak

Related Recipes

Wheat glazed doughnuts

Wheat glazed doughnuts

Hadin dafaffen gero na musamman

Hadin dafaffen gero na musamman

Faten tsakin shinkafa me dankalin Hausa

Faten tsakin shinkafa me dankalin Hausa

Date fritters

Date fritters

Gasashshen meat pie

Gasashshen meat pie

Spice Paratha

Spice Paratha

Kunun Aya na gargajiya

Kunun Aya na gargajiya

Dublan/diblan me kwakwa

Dublan/diblan me kwakwa