Kaza 2

Source : Bayan Kin Dafa Kazar Ki Zaki Jajjaga Tattasai Albasa Da Kayan Kanshi Da Na Dandano Sai Ki Fasa Kwai Isa Acikisai Kisa Wa Filawar Ki Dandano Gaarin Bured...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Bayan kin dafa kazar ki zaki jajjaga tattasai albasa da Kayan kanshi da na dandano sai ki fasa kwai isa aciki

  2. Sai kisa wa filawar ki dandano gaarin buredin kima haka

  3. Sai ki daura mai yayi zafi sai kisa kazar a kwan sai kisa shi a filawa ki kara sasha a kwai saiki sashi a garin buredi saiki soya shi


Ingredients

  1. Kaza
  2. Kayan kanshi
  3. Albasa
  4. Dandano
  5. Kwai
  6. filawa
  7. Garin buredi

Related Recipes

Butter Cookies

Butter Cookies

Chips

Chips

Sardines n veggies sandwich

Sardines n veggies sandwich

Coconut oil

Coconut oil

Alala

Alala

Chicken Pie

Chicken Pie

Dublan me gyada

Dublan me gyada

Wainar dankali

Wainar dankali