Alala

Source : Zaki Wanke Waken Ki Ki Jika Shi Na Mintina 15saiki Surfa Shi Sannan Ki Cire Hanchinki Sa Kayan Miya Akai Miki Markade Idan An Kawo Kisa Manja Farin Magi...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Zaki wanke waken ki ki jika shi na mintina 15

  2. Saiki surfa shi sannan ki cire hanchin

  3. Ki sa Kayan miya akai miki markade idan an kawo kisa manja farin magi gishiri ki buga shi


Ingredients

  1. 1 cupi na wake
  2. Kayan kanshi
  3. Dandano
  4. Kayan miya
  5. Manja

Related Recipes

Cheeseles Mini pizza

Cheeseles Mini pizza

Miyan yakuwa da gyada

Miyan yakuwa da gyada

Lemon kankana

Lemon kankana

Pounded Yam and Egusi Soup with Bitterleaf

Pounded Yam and Egusi Soup with Bitterleaf

Egg sauce

Egg sauce

Lemonade

Lemonade

Filo baked samosa/CABBAGE BRIOUATS FILO RECIPE

Filo baked samosa/CABBAGE BRIOUATS FILO RECIPE