Dublan me gyada

Source : Zaki Tankade Filawar Ki Kisa Bakar Huda Gishiri Sikari Da Mai Ki Motsa Sosai Sai Kisa Ruwa Amma Da Kadan Kadan Zakina Zubawa Kina Motasawa Har Ya Dade ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 11, 2025

Step:

  1. Zaki tankade filawar ki kisa bakar huda,gishiri,sikari da mai

    Dublan me gyadamatakin girki1 hoto Dublan me gyadamatakin girki1 hoto Dublan me gyadamatakin girki1 hoto
  2. Ki motsa sosai Sai kisa ruwa amma da kadan kadan zakina zubawa kina motasawa har ya Dade jikan sa Dan kar ki cika Sai ki rufe shi na mintuna 10 kafin ki fara murzawa

    Dublan me gyadamatakin girki2 hoto Dublan me gyadamatakin girki2 hoto Dublan me gyadamatakin girki2 hoto
  3. Sai ki mu gutsirasu kana na kamar haka Sai ki murza sosai,ki kula: kar kirkiyi shi da kauri filan sosai akeson amurza shi

    Dublan me gyadamatakin girki3 hoto Dublan me gyadamatakin girki3 hoto
  4. Sai ki daka gyadarki soyayya ko danya Sai kisa a tsakkiya ki rufe da wani kwabin kamar haka amma zaki shawafa gefen ruwa Dan Su hade junan

    Dublan me gyadamatakin girki4 hoto Dublan me gyadamatakin girki4 hoto Dublan me gyadamatakin girki4 hoto
  5. Ki daddanna bakin Dan Su hade sosai Sai ki lankwasa bakin kamar haka har garshen zagayan

    Dublan me gyadamatakin girki5 hoto Dublan me gyadamatakin girki5 hoto Dublan me gyadamatakin girki5 hoto
  6. Mai yayi zafi a kasco Sai ki soyashi amma da wuta kadan har Sai yayi jaa Sai ki tsame ki daura ruwa a tukunya kisa lemon tsami ko tsamiya da sikari yayi ta dahuwa har Sai kinga yafara kunfa yayi kuma kauri Sai ki tsoma Diblan dinki aciki shikenan kingama, Idan lemon tsami kikayi amfani dashi zaki iya sa kala aciki

    Dublan me gyadamatakin girki6 hoto Dublan me gyadamatakin girki6 hoto Dublan me gyadamatakin girki6 hoto
  7. Aci lfy

    Dublan me gyadamatakin girki7 hoto Dublan me gyadamatakin girki7 hoto Dublan me gyadamatakin girki7 hoto

Ingredients

  1. Kofi 2 na filawa
  2. Chokali 5 na mai
  3. Chokali 1 na bakar fauda
  4. Gishiri Rabin chokali na shayi
  5. Chokali daya na Sikari
  6. Ruwan kwabi
  7. Zumar dublan
  8. Siga Kofi daya
  9. Ruwa Kofi daya da rabi
  10. Lemon tasmi daya

Related Recipes

Gasashshen alale

Gasashshen alale

Pasta Salad

Pasta Salad

Spaghetti and Fish Stew

Spaghetti and Fish Stew

Milk candy

Milk candy

Ruwan kankaran madaraice cream

Ruwan kankaran madaraice cream

Plantain frittata

Plantain frittata

Soyayyar agada

Soyayyar agada

Kaza 2

Kaza 2