Taliya mai kayan lambo

Source : Dafarko Zaki Soya Man Ki Da Kayan Miya Saikisa Kayan Dandano Kayan Kanshiidan Suka Suyu Saiki Sa Ruman Namanki Da Dan Gishiri Kadan Sai Ki Kara Ruwaita ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Dafarko zaki soya man ki da Kayan miya saikisa Kayan dandano Kayan kanshi

  2. Idan suka suyu saiki sa ruman namanki da dan gishiri kadan sai ki kara ruwa

  3. Ita taliya tana son ruwa sosai dan haka kisa mata isashshen ruwa

  4. Idan ta dauko dahuwa sai kisa lawashi da karas da sauran Kayan lambon gda kike so ki kashe wutar ki rude turirin shi zai dafa su


Ingredients

  1. Lida 1 taliya
  2. Mai
  3. Karas
  4. Sinadarin dandano
  5. Gishiri
  6. Guruji
  7. Kayan miya
  8. Lawashi
  9. Ruman nama
  10. Kayan kanshi

Related Recipes

Sinasir

Sinasir

Gasashshen alale

Gasashshen alale

Dafa duka mai manjaalayyahu da daddawa

Dafa duka mai manjaalayyahu da daddawa

Cake

Cake

Soyayyar taliya

Soyayyar taliya

Limon agwalima

Limon agwalima

Tuwun simo

Tuwun simo

Filo baked samosa/CABBAGE BRIOUATS FILO RECIPE

Filo baked samosa/CABBAGE BRIOUATS FILO RECIPE