Taliya da miyan ganye

Source : Zaki Fara Dafa Taliyar Ki Da Gishiri Da Mai Idan Ya Dahu Ki Smilesai Miyan Zaki Jajjaga Kayan Miyanki Sai Ki Soyaso Da Mai Idan Ya Suyu Ki Sa Ruwa Kadan...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Zaki fara dafa taliyar ki da gishiri da mai idan ya dahu ki smile

  2. Sai miyan zaki jajjaga Kayan miyanki sai ki soyaso da mai idan ya suyu ki sa ruwa kadan Su dan day

  3. Idan ya dahu saiki sa ganyen ki ki rufe idan ya dahu saiki sauke

    Taliya da miyan ganyematakin girki3 hoto

Ingredients

  1. taliya
  2. Kayan miya
  3. Dandano
  4. Kayan kanshi
  5. Gishiri
  6. Ganye
  7. Mai

Related Recipes

Chocolate sauce

Chocolate sauce

Pizza

Pizza

Samosa

Samosa

White Bread Rolls Without Oven

White Bread Rolls Without Oven

Sinasir

Sinasir

Egusu soup with ugu

Egusu soup with ugu

Kallaba

Kallaba

Gurasa

Gurasa