Source : Da Farko Zaki Yanka Agada Sai Ki Soya Ta Saiki Dada Kwai Da Taliyar Yara Kisa Mai A Kasko Sai Kisa Taliyar Sannan Ki Jejjera Agadar A Sama Idan Kasan Ya...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Sumy's delicious
at : April 4, 2026
Step:
Da farko zaki yanka agada sai ki soya ta saiki dada kwai da taliyar yara kisa mai a kasko sai kisa taliyar sannan ki jejjera agadar a sama idan kasan ya soyu sai ki juya saman da dan dabara shikenan sai ki sauke bayan minti daya haka