Kallaba

Source : Zaki Kwaba Falawar Ki Da Ruwa Kar Yayi Tsululu Kuma Kar Yayi Kauri Sosai Kisa Sauran Kayan Ki Acikiki Sa Jajjagin Tattasai Da Albasa Da Kwai Saiki Sa Ma...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Zaki kwaba falawar ki da ruwa kar yayi tsululu kuma kar yayi kauri sosai kisa sauran Kayan ki aciki

  2. Ki sa jajjagin tattasai da albasa da kwai saiki sa mai dada a kasko idan yayi zafi sai kina iba kina soyawa


Ingredients

  1. 1 cupi filawa
  2. Tattasai
  3. Albasa
  4. Kayan kanshi
  5. Dandano
  6. kwai

Related Recipes

Dambu

Dambu

Spicy chicken

Spicy chicken

Colored egg

Colored egg

Tumeric Semo and Vegetable soup

Tumeric Semo and Vegetable soup

Coconut Pancakes

Coconut Pancakes

Pizza

Pizza

Spaghetti and Fish Stew

Spaghetti and Fish Stew

Cookies

Cookies