Source : Da Farko Zaki Hada Duka Kayan Hadin Kiwaje Daya Amma Ki Ajjiye Wanken Ken Namanki A Gefesai Ki Marka Dazu Waje Daya Saiki Sa Mai Ki Chakuda Kishafa Wa N...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Sumy's delicious
at : March 25, 2026
Step:
Da farko zaki hada duka kayan hadin ki Waje daya amma ki ajjiye wanken ken namanki a gefe
Sai ki marka dazu waje daya saiki sa mai ki chakuda kishafa wa naman ki mutsitstsika Ya zamana ko Ina ya shiga cikin naman ki
Sai ki sa shi a leda kisa shi a frige yayi kamar awa 2 haka ko 1 yanda duk kayan da kikasawa naman ki zai riki naman kenan
Sai ki sa naman a tukunya kisa dan ruwa kadan karya rufe naman dai ki rage wuta Haka zakita kara ruwa kadan kadan har zai naman ki ya dahu amma kinayi kina sa kayan hadinki na dindano
Idan naman ya dahu sai ki bari ruwan yadanyi kauri sai ki sauke