Shinkafa da wake

Source : Uwar Gida Ki Wanke Tukunya Saiki Dora Ruwa Idan Sun Tafasa Saiki Wanke Wake Kisa Idan Yayi Minti Goma Ko Sha Biyar Saiki Wanke Shinkafa Kisa Ki Rufeida...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 29, 2026

Step:

  1. Uwar gida ki wanke tukunya saiki dora ruwa idan sun tafasa saiki wanke wake kisa,

  2. Idan yayi minti goma ko sha biyar saiki wanke shinkafa kisa, ki rufe

  3. Idan tayi minti talatin saiki wanke Ki tace sai ki kara mayarwa ta nina saiki sauke

  4. Ki daka yaji da maggi da kayan kamshi, ki soya mai da albasa, ki dafa kwai ki yanka, ki yanka latas da tumatir da albasa

  5. Saiki wanke ki tsane a kwando

    Shinkafa da wakematakin girki5 hoto Shinkafa da wakematakin girki5 hoto Shinkafa da wakematakin girki5 hoto
  6. Idan zakici saiki hada da kayan hadin ki, aci dadi lafiya

    Shinkafa da wakematakin girki6 hoto Shinkafa da wakematakin girki6 hoto Shinkafa da wakematakin girki6 hoto

Ingredients

  1. Shinkafa Kofi daya
  2. Wake kofi daya
  3. Mai
  4. Maggi
  5. Yaji
  6. Latas
  7. Tumatir
  8. Albasa
  9. Kwai

Related Recipes

Tuwon ALKAMA Miyar danyar kubewa

Tuwon ALKAMA Miyar danyar kubewa

Delicious cin cin

Delicious cin cin

Fluffy dougnut

Fluffy dougnut

Rice and macaroni with stew

Rice and macaroni with stew

Garau garau

Garau garau

Scramble eggs

Scramble eggs

Sweet meat pies

Sweet meat pies

My minced meat sauce

My minced meat sauce