Source : Zaki Feraye Abarbarki Ki Yankata Ki Bare Lemon Zakin Ki Ki Yankasai Ki Zuba Su A Blender Ki Markadasai Ki Tace Kisa Sugar Da Flavour Kisa A Fridge Yai S...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : March 22, 2026
Step:
Zaki feraye abarbarki ki yankata ki bare Lemon zakin ki ki yanka
Sai ki zuba su a blender ki markada
Sai ki tace kisa sugar da flavour kisa a fridge yai sanyi