Masa

Source : Ki Wanke Shinkafarki Fara Irin Ta Tuwo Dinnan Sai Ki Jikata Ta Kwana Sai Kibayar A Niko Maki Yayi Smooth Sai Ki Dauko Flour Dinki Half Cup Kisakashi Wan...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 13, 2026

Step:

  1. Ki wanke shinkafarki fara irin ta tuwo dinnan sai ki jikata ta kwana sai kibayar a niko maki yayi smooth sai ki dauko flour dinki half cup kisakashi wani bowl ki samu baking pawder kadan sai kixuba ki xuba yeast sai ki cakuda shi bayan nan sai ki xuba cikin nikakkaiyar shinkafarki sai ki juya shi dakyau sai zuba nono da oniomn din da kika chooping ki ajiye shi wurin mai zafi ko cikin rana

  2. Bayan one hour sai ki dauka zakiga ya tashi sai xuba sugar kadan salt kadan dakwai biyu sai kisamu tanda kidi dora akan wuta ki zuba mai akan tandar sai fi faa soya idan bayan yayi sai ki xuya gaban ma yayi sai yayi golden brown datx all har ki gama soyawa

    Masa recipe step 2 photo
  3. Masa recipe step 3 photo

Ingredients

  1. 2 cups White rice
  2. Nono
  3. Yeast
  4. Baking powder
  5. Onions

Related Recipes

The Cereal-Killer Cake

The Cereal-Killer Cake

Shawarma bread

Shawarma bread

My Second Beetroot Soup Vegan

My Second Beetroot Soup Vegan

Fruit Salad

Fruit Salad

Hard boiled eggs 4-4-4 method In a pressure cooker

Hard boiled eggs 4-4-4 method In a pressure cooker

Oreo Truffles 3 ingredients

Oreo Truffles 3 ingredients

Jali Kabab

Jali Kabab

Ceasar Salad

Ceasar Salad