Source : Zaki Sa Flour A Bowl Tare Da Yeast Da Salt Da Sugar Sai Ki Sa Oil Kadan Ki Kwaba Da Warm Water Kwabin Ba Mai Ruwa Ba Kuma Ba Mai Tauri Kaman Na Breadsai...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 12, 2025
Step:
Zaki sa flour a bowl tare da yeast da salt da sugar sai ki sa oil kadan ki kwaba da warm water kwabin ba mai ruwa ba kuma ba mai tauri kaman na bread
Sai ki rufe da towel for about 15 mins
Sai ki fara gutsurowa kina rolling sosai yayi fale fale sai ki daura pan a wuta ki na kasa wa