Danwake

Source : Ki Sami Bowl Mai Kyau Kiyi Sieving Flour Dinki Ki Dauko Kuka Half Table Spoon Ki Xuba Ki Juya Sai Ki Dauko Kanwan Da Kika Jika Already Sai Ki Dan Kara R...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 13, 2026

Step:

  1. Ki sami bowl mai kyau kiyi sieving flour dinki ki dauko kuka half table spoon ki xuba ki juya sai ki dauko kanwan da kika jika already sai ki dan kara ruwa sai ki dinga xuba ruwan kanwan kadan kadan har ki maida flour din into a paste kar yayi tauri sosai then allw to rest...

  2. Sai ki daura pot akan wuta sai ki zuba enough water sai ki samu spoon ki dinga zuba paste sin flour din cikin ruwan har ki gama idan kin gama sai barshi ya dahu sai ki kwashe

  3. Bayan kin kwashe dama kin yanka cucumber da egg dinki da kika dafa sai ki frying oil dinki sai ki zuba kadan ki zuba yaji yand akikeso ur danwake is ready

    Danwake recipe step 3 photo

Ingredients

  1. 2 cups flour
  2. Kuka
  3. Kanwa
  4. Cucumber
  5. Yaji
  6. Egg

Related Recipes

Watermelon and banana milkshake  Zoo

Watermelon and banana milkshake Zoo

Chicken lo mein

Chicken lo mein

Dambu couscous

Dambu couscous

Air fried Coconut shrimp

Air fried Coconut shrimp

My first home made pesto

My first home made pesto

Kunun tamba da gyada

Kunun tamba da gyada

Panner Butter masala

Panner Butter masala

Some Boston dudes butt

Some Boston dudes butt