Kunun tamba da gyada

Source : Ki Dama Gyadar Kunu Da Ruwa Saiki Tace Ki Daura A Wuta Ki Dibi Garin Tamba Da Garin Alkhama Daidai Saiki Damasu Wuri Daya Ki Matse Lemon Tsami Da Ruwa K...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 11, 2026

Step:

  1. Ki dama gyadar kunu da ruwa saiki tace ki daura a wuta.

  2. Ki dibi garin tamba da garin alkhama daidai saiki damasu wuri daya.

  3. Ki matse lemon tsami da ruwa kadan ki tace saiki ajiye a gefe.

  4. Idan gyadar ta tafaso saiki zuba wannan kullun tamba din kina juyawa a wuta, idan ya tafaso kadan shikenan saiki zuba lemon tsami.

    Kunun tamba da gyadamatakin girki4 hoto Kunun tamba da gyadamatakin girki4 hoto Kunun tamba da gyadamatakin girki4 hoto

Ingredients

  1. Gyada
  2. Garin tamba
  3. Garin alkama
  4. Sugar
  5. Lemon tsami

Related Recipes

Sausage and potatoes

Sausage and potatoes

Chocolate Rice Pinkblanket Layer Cake

Chocolate Rice Pinkblanket Layer Cake

Ice cream cone cupcakes

Ice cream cone cupcakes

Cuscus wif coleslow

Cuscus wif coleslow

Dill leaves dal

Dill leaves dal

Air fried bacon

Air fried bacon

Cous cous with spinach soup

Cous cous with spinach soup

Oyster Mushrooms Satay

Oyster Mushrooms Satay